in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai martaba sarkin Kano ya gana da jakadan tarayyar Najeriya dake kasar Sin a Beijing
2017-08-16 10:37:28 cri

Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ziyarci ofishin jakadancin Najeriya dake kasar Sin a birnin Beijing, inda ya yi shawarwari tare da jakadan Najeriya dake kasar Sin Baba Ahmad Njidda, da sauran jami'an diflomasiyyar Najeriya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China