in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ambaliyar ruwa da zaizayar kasa sun haddasa mutuwar mutane kimanin 200 a Saliyo
2017-08-14 21:23:37 cri
An yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin Freetown hedkwatar kasar Saliyo a yau Litinin, lamarin da ya haddasa ambaliyar ruwa da zaizayar kasa. An ce mutane kimanin 200 ne suka rasa rayukansu sakamakon aukuwar wannan bala'i. Tuni kuma mahukuntan kasar suka bayyana cewa, an riga an jibge sojoji don taimakawa wajen aikin ceton al'umma. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China