in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai martaba sarkin Kano ya yaba da nasarori da ci gaban da birnin Shenzhen ya samu
2017-08-13 13:19:13 cri

Jiya Asabar da safe, mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, wanda a yanzu haka yake ziyarar aiki kasar Sin, ya ziyarci babban dakin adana kayan tarihi na birnin Shenzhen dake lardin Guangdong, inda ya ganewa idanunsu manyan nasarori da ci gaban da birnin Shenzhen ya samu, musamman bayan da gwamnatin kasar Sin ta fara aiwatar da manufar yin gyare-gyare a gida, da bude kofa ga kasashen waje. Wakilinmu Murtala Zhang ya tattauna da mai martaba sarkin na Kano, ga cikakkiyar hirarsu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China