in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da cibiyar nazarin harkokin Nijeriya
2017-08-12 15:55:58 cri

Yau ne a jami'ar horar da malamai ta lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin, wato Zhejiang Normal University, tsohon ministan tsaron Najeriya Laftana janar Aliyu Mohammed Gusau mai ritaya ya kaddamar da cibiyar nazarin harkokin Najeriya gami da taron karawa juna sani kan hadin gwiwar Sin da tarayyar Najeriya

Daga nan Beijing muka tattauna da abokin aikinmu Ibrahim Yaya wanda ya halarci bikin kaddamar da wannan cibiya wadda ita ce ta farko da aka bude a nan kasar Sin don jin abubuwan da cibiyar za ta mayar da hankali akai.(Ibrahim Yaya)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China