in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zambiya za ta karfafa huldar diplomasiyyar tattalin arziki da Amurka
2017-08-11 13:40:47 cri

Gwamnatin kasar Zambiya ta bayyana cewa, za ta karfafa huldar diplomasiyya da tattalin arziki a tsakaninta da Amurka, ta yadda kasar da ke kudanacin Afrika za ta amfana daga gwamnatin Donald Trump.

Ofishin jakadancin Zambiya dake Amurka ya bayyana cewa, kasar Zambiyar ta samu moriya mai yawa daga gwamnatin Amurka wadda ya baiwa kasar ta Zambiya damar karfafa dangantaka da Amurka a karkashin shirye-shiryen ilmi da kiwon lafiya.(Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China