in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sarkin Kano na shirin kawo ziyara kasar Sin
2017-08-09 19:32:39 criA gobe ne ake saran mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu zai fara wata ziyarar a nan kasar Sin, kuma a yayin wannan ziyara ana saran sarkin na Kano zai ziyarci wasu manyan birane hudu masu saurin bunkasa a nan kasar Sin.

Kafin tashin sa daga Abuja zuwa nan kasar Sin, wakiliyarmu Amina ta zanta da sarkin na Kano game da tarihi da kuma al'adun Sinawa da kuma abin da yake fatan cimmawa a wannan ziyara, wadda ita ce ziyara ta farko da sarkin ya kawo a matsayinsa na sarkin Kano.

Ga yadda hirar tasu ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China