in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jaridar People's Daily ta jinjinawa nasarorin da yankin Mongolia ta gida ya samu, yayin da yake cika shekaru 70 da kafuwa
2017-08-08 10:43:32 cri
Jaridar Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin CPC wato People's Daily, ta jinjinawa irin nasarorin da yankin Mangolia ta gida mai cin gashin kanta ta samu cikin shekaru 70, tana mai yi wa yankin dake kan iyaka a arewacin kasar fatan samun kyakkyawar makoma.

A bana ne ake cika shekaru 70 da kafa yankin Mangolia ta gida mai cin gashin kai.

Kuma shi ne yankin kabila mai cin gashin kai na farko a matakin larduna a kasar, wanda aka kafa karkashin shugabancin jam'iyyar CPC, a lokacin da ake tsaka da fafutukar 'yanci. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China