in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A kalla mutane 12 ne suka mutu sanadiyyar wasu hare-hare a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
2017-08-08 09:27:42 cri
Rundunar 'yan sandan Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo,ta ce a kalla mutane 12 ne suka mutu yayin wasu hare-hare da aka kai jiya Litinin a biranen Kinshasa da Matadi.

Kakakin rundunar wanda ya bayyana haka ta gidan talabijin na kasar, ya ce kungiyar siyasa da addini ta Bundu dia Kongo ce ta kaddamar da hare-hare, kuma cikin wadanda suka mutun har da 4 daga cikin maharan. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China