Hotuna

• Dukkan tawagogi 38 na taron JKS sun iso Beijing

• Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin

• Mai martaba sarkin Kano ya gana da mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin

• Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ofishin kungiyar sada zumunta da kasashen waje ta kasar Sin

• Mai martaba sarkin Kano ya gana da jakadan tarayyar Najeriya dake kasar Sin a Beijing

• Mai martaba sarkin Kano ya yi shawarwari tare da shugabannin wasu kamfanonin kasar Sin da suka hada da kamfanin saka tufafi da na mulmula karafa
More>>
Labarai masu dumi-duminsu
• Sarkin Kano yana ziyarar aiki a Beijing  2017-08-16
• Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin 2017-08-16
• Mai martaba sarkin Kano ya gana da mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin 2017-08-16
• Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ofishin kungiyar sada zumunta da kasashen waje ta kasar Sin 2017-08-16
• Mai martaba sarkin Kano ya gana da jakadan tarayyar Najeriya dake kasar Sin a Beijing 2017-08-16
• Mai martaba sarkin Kano ya yi shawarwari tare da shugabannin wasu kamfanonin kasar Sin da suka hada da kamfanin saka tufafi da na mulmula karafa 2017-08-14
• Mai martaba sarkin Kano ya fara ziyara a birnin Shanghai 2017-08-13
• Mai Martaba sarkin Kano ya ganewa idonsa al'adar hada shayi irin ta kasar Sin 2017-08-12
• Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci bikin bayyana nasarori da ci gaban da Shenzhen ta samu 2017-08-12
• Mai martaba sarkin Kano na ci gaba da ziyara kasar Sin  2017-08-11
More>>
Sharhi
• Mai martaba sarkin Kano ya kammala ziyarar aiki kasar Sin  2017-08-17
• Mai martaba sarkin Kano na son karfafa hadin-gwiwa da kamfanonin kasar Sin a fannonion saka tufafi da mulmula karafa 2017-08-15
Jiya Litinin ne, mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ci gaba da ziyarar aikin da yake yi a birnin Shanghai dake gabashin kasar Sin, inda ya gana da manyan jami'an wasu kamfanonin kasar Sin guda biyu, wato kamfanin saka tufafi na Shangtex gami da kamfanin mulmula karafa mai suna Baowu. Mai martaba sarkin ya bayyana niyyarsa, ta habaka hadin-gwiwa da wadannan kamfanoni, tare da yin kira a gare su don su zuba jari a Najeriya, musamman a fannonin da suka shafi tufafi, wutar lantarki, ma'adinai da sauransu, don taimakawa rayuwar al'umma da raya tattalin arzikin tarayyar Najeriya.
More>>
Bidiyo
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China