in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani kyakkyawan wuri mai suna Lulang dake jihar Xizang
2017-08-04 16:14:14 cri

A yankin Linzhi dake jihar Xizang wato Tibet ta kasar Sin, akwai wani wuri mai kyan-gani da ake kira Lulang wanda ya kasance kamar "karamar Switzerland" dake jihar Xizang. Yankin da Lulang yake ya kai tsayi mita 3700 daga leburin teku, kuma yana kan hanyar da ta hada lardin Sichuan da jihar Xizang, wanda kuma ke kewaye da bishiyoyi iri daban-daban. Wannan wuri cike yake da bishiyoyi masu launin kore shar, wanda ke da kyan-gani sosai.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China