in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Daidaita kulawar da ake nunawa ta fuskar tsaro, yana da muhimmanci sosai wajen tabbatar da rashin nukiliya a zirin Koriya
2017-08-03 20:28:01 cri

Dangane da halin da ake ciki a zirin Koriya a baya bayan nan, a yau Alhamis a nan Beijing, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya bayyana cewa, harkar tsaro, muhimmin batu ne mai nasaba da zirin Koriya. Mr. Wang ya ce kasar Sin na fatan cewa, sassan masu ruwa da tsaki za su tattauna cikin adalci, a kokarin lalubo bakin zaren hanyar daidaita kulawar da ake nuna wa juna ta fuskar tsaro, ta yadda za a tabbatar da rashin makaman nukiliya a zirin na Koriya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China