in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta yi bikin faretin murnar cika shekaru 90 da kafuwar PLA da safiyar yau Lahadi
2017-07-30 08:45:07 cri
Da karfe 9 na safiyar yau Lahadi, kasar Sin za ta yi bikin faretin domin murnar cika shekaru 90 da kafuwar rundunar 'yantar da jama'ar kasar Sin wato PLA a sansanin horaswa dake garin Zhurihe na jihar Mongoliya ta gida.  Mr. Xi Jinping, babban sakataren jam'iyyar kwaminis na kasar Sin, kuma shugaban kasar, kana shugaban kwamitin tsakiya mai kula da harkokin soja na kasar zai duba faretin, sannan zai gabatar da wani muhimmin jawabi.  (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China