in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen kasar Gambia zai kai ziyara a kasar Sin
2017-07-29 13:34:35 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya sanar a jiya ranar 28 ga wata cewa, bisa gayyatar da Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya yi masa, ministan harkokin wajen kasar Gambia kuma ministan kula da harkokin hadin gwiwar kasa da kasa da 'yan kasar dake kasashen waje Ousainou Darboe zai kawo wa kasar Sin ziyara daga ranar 31 ga wannan wata, zuwa ranar 6 ga watan Augusta. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China