in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ci gaban kasar Sin na neman zaman lafiya da hadin kai ne, in ji kasar Sin
2017-07-27 20:17:56 cri

Game da kalaman da shugaban hukumar leken asiri ta Amurka CIA Mike Pompeo ya yi kan cewa, wai kasar Sin za ta kawo wa kasar Amurka babbar barazana a nan gaba, Lu Kang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya mayar da martani yau Alhamis. Inda ya jaddada cewa, ci gaban kasar Sin na neman zaman lafiya da hadin kai ne, kuma ba za ta kawo wa sauran kasashe barazana ba, Haka kuma kasar Sin ba za ta aikata duk wani abin da zai yi illa ga muradun wasu ba, amma a waje daya kuma, ba za ta amince a kawo mata barazana ko yi mata illa ga muradunta ba.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China