in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta sake kalubalantar kasar Indiya da ta dauki matakai don magance tsananta batun yankin Donglang
2017-07-24 19:24:16 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya fada a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau Litinin cewa, a hakika batun yankin Donglang shi ne sojojin kasar Indiya sun tsallaka dake tsakanin Sin da Indiya inda suka shiga yankin kasar Sin ba tare da izni ba. Wannan kuskure ne da kasar Indiya ta aikata. Kasar Sin ta sake kalubalantar kasar Indiya da ta fahimci yanayin da ake ciki, ta kuma dauki matakai cikin hanzari don magance tsananta batun. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China