in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An damke tsohon ministan aikin gona na kasar Malawi
2017-07-19 19:11:24 cri
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasar Malawi, ta damke tsohon ministan ayyukan gona na kasar George Chaponda, bisa zargin sa da hannu cikin wata badakala ta sayen masara daga kasar Zambia, ba tare da bin ka'idojin doka ba.

Hukumar ta ACB dai ta damke Mr. Chaponda ne a Labarar nan. Kafin hakan kuma shugaban kasar ta Malawi Peter Mutharika ya dakatar da ministan, domin baiwa masu bincike damar tuhumar sa yadda ya kamata.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China