Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS ya bayyana hakan ne cikin wani rubataccen umarni da ya aike wa taron kasa game da yiwa harkokin shari'a gyaran fuska, da aka gudanar Litinin din nan a birnin Guiyang dake lardin Guizhou a kudu maso yammacin kasar Sin. (Ibrahim)