in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude babban taron kere-kere kan Graphene na duniya a Changzhou na kasar Sin
2017-07-07 11:12:49 cri

A jiya Alhamis ne, aka bude babban taron kere-kere kan Graphene na duniya na shekarar 2017 a birnin Changzhou dake gabashin kasar Sin, taron da ya hallara kwararru da masana sama da 500 a wannan fannin, ciki har da shehu malamin jami'ar Manchester ta kasar Burtaniya Andrea C. Ferrari, wanda ya samu lambar yabo ta Nobel, masani a cibiyar koyon aikin injiniya ta kasar Sin Jiang Shicheng da dai sauransu, kana da wasu wakilan da suka fito daga hukumomin gwamnati da manyan kamfanoni. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China