in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin: Indiya na kokarin musunta keta ikon mallakar yankunan kasar Sin
2017-07-06 19:16:55 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya bayyana cewa, tun fil azal, yankin Sikkim mallakar kasar Sin ne.

Mr. Geng ya bayyana hakan ne a Alhamis din nan. Ya ce ainihin dalilin da ya sa ministan tsaron kasar Indiya ke cewa bai kamata kasar Sin ta shiga cikin yankunan kasar Bhutan ba, yana so ne ya musunta keta ikon mallakar yankunan kasar Sin da dakarun Indiya suka yi, bisa hujjar wai suna kare kasar Bhutan. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China