in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Musulmai na kasar Sin sun taya murnar karamar sallah a yau
2017-06-26 13:37:46 cri

Yau Litinin ranar 26 ga wata ne, musulmai a sassa daban-daban na duniya ciki har da na kasar Sin suka yi bikin karamar sallah bayan sha kwanaki 30 suna azumin watan Ramadan. Wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta je masallacin titin Niujie dake nan birnin Beijing don bikin karamar sallah. Titin Niujie dai wata babbar unguwar musulmai ce a nan birnin Beijing. A yau musulmai da suka je masallacin na Niujie ya zarce dubu dari daya. Ga rahoton da Fa'iza ta aiko mana daga msallacin Titin Niujie kan yadda musulmai suka yi bikin karamar sallah ta bana.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China