in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kungiyar wasan kwallon kwandon Najeriya ya yi alkawarin bullo da sabbin manufofin raya wasa
2017-06-19 10:20:29 cri

Shugaban kungiyar wasan kwallon kwando ta Najeriya Musa Kida ya bayyana a jiya Lahadi cewa, zai bullo da sabbin manufofin da za su bunkasa wasan a lokacin shugabancinsa.

Kida dai ya yi nasarar zama shugaban kungiyar ta NBBF ce, a zaben hukumar wasannin da aka gudanar a ranar 13 ga watan Yunin wannan shekara a Abuja, babban birnin kasar.

Ya kuma bayyana aniyyar sabbin jagororin kungiyar ta ciyar da wasan kwallon kwando gaba a kasar.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China