in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin shugaban kasar Ghana zai kawo ziyara Kasar Sin
2017-06-15 19:49:39 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yau Alhamis cewa, Mataimakin shugaban kasar Ghana Mahamudu Bawumia zai kawo ziyarar aiki a nan kasar Sin daga ranar 20 zuwa 25 ga watan Yunin da muke ciki bisa gayyatar takwaransa na kasar Sin Li Yuanchao.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China