in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin SCO sun yi kakkausan suka ga daukacin ayyukan ta'addanci
2017-06-09 20:31:07 cri
Shugabannin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai ko SCO a takaice, sun yi kakkausan suka ga daukacin nau'o'in ayyukan ta'addanci.

Wata sanarwar hadin gwiwa da suka fitar a juma'ar nan, game da bukatar hada karfi da karfi wajen yaki da ayyukan ta'addanci, ta jaddada wannan tsokaci.

An fitar da sanarwar ne bayan kammala taro na 17, na shugabannin kungiyar ta SCO wanda ya gudana a birnin Astana na kasar Kazakhstan.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China