in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 5 sun mutu yayin harbe harbe a Orlando
2017-06-06 11:05:03 cri

'Yan sandan Amurka sun bayyana cewa mutane 5 ne aka kashe a wajen aiki a lokacin da aka yi harbe harbe a Orlando, na jahar Florida.

Ofishin jami'an yankin ya wallafa a shafinsa na twitter cewa, mutane 4 sun mutu nan take a wajen aikinsu. Mutum guda kuma ya mutu ne a asibiti. Maharin shi ma ya harbe kansa. Wanda ake zargin dan shekaru 45 ne. ofishin ya ce an yi yunkurin dakile harin kafin faruwarsa.

An yi harbe harben ne a wani yanki mai yawan masana'antu da manyan shagunan tara kaya.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China