in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jihar Guangxi: kananan yara da ke zama a tsauni na sa ransu ga kyakkyawar makoma
2017-06-06 10:08:52 cri
A makarantar firamare na kauyen Bahao a garin Bansheng da ke gundumar Dahua ta kabilar Yao mai cin gashin kanta a jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai cin gashin kanta ta kasar Sin, yawancin 'yan makarantar suna zama a makarantar saboda iyayensu suna cin rani a wasu wurare. Wasu yaran da ke zama a tsauni su kan dauki awoyi 3 sun koma gida. Duk da haka suna sa ransu ga kyakkyawar makoma.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China