in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwararren Rwanda ya yaba wa layin dogo na SGR tsakanin Mombasa da Nairobi
2017-06-02 19:59:12 cri

Jaridar The New Times na kasar Rwanda ta labarta a ranar 1 ga wata cewa, Innocent Safari, jami'in kula da ayyukan hadin gwiwa tsakanin kasashen Uganda, Rwanda, Kenya, Sudan ta Kudu yana ganin cewa, layin dogon da wani kamfanin kasar Sin ya gina tsakanin biranen Mombasa da Nairobi na kasar Kenya wato SGR a takaice, zai kawo alheri ga kasar Rwanda, zai kuma kara azama kan kafa tsarin jiragen kasa a shiyya-shiyya. Har wa yau kuma, layin dogo zai rage yawan kudaden da ake kashewa ta fuskar sufuri da tafiyar da harkokin kasuwanci, hakan zai taimakawa baki dayan shiyyar ciki har da Rwanda. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China