in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yong zai kai ziyara a Nijer, Angola da Zambia
2017-05-26 20:13:21 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya sanar a yau Juma'a 26 ga wata cewa, bisa gayyatar da gwamnatocin kasashen Nijer, Angola da Zambia suka yi masa, memban majalisar gudanarwar kasar Sin Wang Yong, zai kai ziyara kasashen uku tun daga ranar 1 zuwa 9 ga watan Yuni. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China