Ranar Talata 16 ga wata aka bude dandalin hadin gwiwa tsakanin Sin da Nigeria kan aikin gona a birnin Abuja, wanda ya samun halartar manyan shugabannin bangarorin biyu. Inda aka waiwayi nasarorin da aka samu, da kuma sa ran habaka hadin gwiwa tsakaninsu nan gaba. Wakiliyarmu Amina dake Abuja ta halarci wannan taro, kuma ta zanta da wani jami'in dake kula da aikin samar da isashen abinci a Nigeria wato Malam Hassan Bawa, ga cikakiyar hirar da suka yi.
Amina wakiliyar sashin Hausa na CRI daga nan Abuja Nigeria
170517-amina.m4a
|