Sakamakon hakan an yi ta shiga halin damuwa a wurare daban daban a kasar, a halin yanzu kuma rahotanni na cewa rikicin ya tsananta. Sai dai duk da hakan, gwamnatin Cote d'Ivoire ta bayyana cewa, an riga an cimma sabuwar yarjejeniya da sojojin masu bore. (Zainab)