in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban majalisar dokokin kasar Zambiya zai ziyarci kasar Sin
2017-05-05 18:42:48 cri
Bisa gayyatar da shugaban majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, mista Zhang Dejiang, ya yi masa, shugaban majalisar dokokin kasar Zambiya, mista Patrick Matibini, zai jagoranci wata tawaga da za ta kawo ziyara nan kasar Sin, tsakanin ranekun 6 zuwa 13 ga watan nan da muke ciki. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China