in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin shugaban kasar Sin zai ziyarci Senegal, Chadi, da Burundi
2017-05-05 18:41:45 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya furta a yau Jumma'a cewa, bisa goron gayyatar shugabannin kasashen Senegal, da Chadi, da Burundi, mataimakin shugaban kasar Sin Mr. Li Yuanchao, zai ziyarci kasashen 3, tsakanin ranekuna 6 zuwa ta 12 ga watan nan da muke ciki. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China