in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta bai wa Namibiya shimkafa kyauta
2017-04-19 20:40:00 cri

An gudanar da bikin sa hannu kan takardar tsara shirin bai wa Namibiya shinkafa tallafi a jiya Talata a birnin Windhoek fadar mulkim kasar ta Namibiya.

Bisa tanade-tanaden da ke cikin takardar, gwamantin kasar Sin za ta bai wa Namibiya taimakon shinkafa ton 2600 a wannan shekara.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China