in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a yi taron tattaunawa karo na 7 a tsakanin Sin da Turai kan manyan tsare-tsare
2017-04-17 20:29:43 cri

Nan ba da dadewa ba ne ake sa ran gudanar da taron tattaunawa karo na 7 a tsakanin kasar Sin da kasashen Turai, game da manyan tsare-tsare a nan Beijing.

Dangane da hakan, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana a yau Litinin 17 ga wata cewa, bangarorin 2 za su tsara shirin raya huldar da ke tsakaninsu a nan gaba a yayin taron. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China