in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin shugaban majalisar CPPCC ta kasar Sin ya gana da tawagar jam'iyya mai mulki ta jamhuriyar Nijer
2017-04-12 20:43:50 cri
Mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin(CPPCC) Mr.Chen Yuan a yau Laraba a nan birnin Beijing ya gana da tawagar jam’iyyar PNDS-Tarayya mai mulki ta jamhuriyar Nijer, karkashin jagorancin shugabanta Mohamed Bazoum. (Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China