in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasar Sin ya mika sakon ta'aziyya ga sarkin kasar Sweden
2017-04-08 17:41:24 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Asabar ya mika sakon ta'aziyya ga sarkin kasar Sweden Carl XVI Gustaf, inda ya yi Allah wadai da harin nuna karfin tuwo da aka kai a kasar, tare kuma da bayyana bakin ciki ga wadanda harin ya rutsa da su da kuma jajanta wa iyalan wadanda suka mutu da kuma wadanda suka jikkata.

A wannan rana kuma, firaministan kasar Sin Li Keqiang ma mika sakon ta'aziyya ga takwaransa na kasar ta Sweden Stefan Lofven, inda ya ce, Sin na son hada kan Sweden domin tinkarar barazana ta fannin tsaro da ke gaban kasa da kasa. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China