in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump: harin makami mai linzami kan Syria domin amfanin Amurka
2017-04-07 14:50:09 cri
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce ya bada umarnin kai harin makamai masu linzami kan sansanin jiragen saman Syria, yana mai cewa an kai harin ne domin kare bukatar Amurka.

Da yake ganawa da manema labarai jiya, a wajen shakatawa na Mar-a-Lago dake Florida, Trump ya ce gwamnatin Syria ta yi biris da kiraye-kirayen da kwamitin Sulhu na MDD ke yi mata. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China