in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta takaita matakan ba wa baki iznin aiki a kasar daga ranar 1 ga watan Afrilu
2017-03-30 19:39:03 cri

Tun daga ranar 1 ga watan Afrilu ne za a takaita matakin bai wa baki iznin aiki a duk fadin kasar Sin. Sakamakon haka za a hada "iznin gudanar da aiki a matsayin baki kwararru" da "iznin samun aikin yi a kasar Sin a matsayin baki" zuwa "iznin gudanar da aiki a kasar Sin a matsayin baki". Bisa wannan tsari, bakin dake zuwa kasar Sin gudanar da aiki, za su rika neman takarda daya ce kacal, wato takardar ba da iznin gudanar da aiki, a maimakon takardun guda 2 mabanbanta da a da ake amfani da su. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China