in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin: Tsibirin Diaoyu, yankin kasar Sin ne
2017-03-27 20:39:21 cri

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, a Litinin din nan ta sake nanata cewa, tsibirin Diaoyu, da kananan tsibiran da ke kewayensa, yankin kasar Sin ne tun fil azal.

Ta ce kasar Sin ta bukaci kasar Japan da ta girmama tarihi, da hakikanin abubuwa, ta dakatar da ita da hargitsi a batutuwa da suka shafi mallakar wadannan tsibirai. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China