in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
OPEC: ba a tabbatar da ci gaba da rage danyen man fetur da ake hakowa ba tukuna
2017-03-27 20:12:30 cri

Jiya Lahadi ne kungiyar kasashe masu fitar da man fetur ta OPEC, da kasashe masu arzikin man fetur da ba sa cikin kungiyar, suka yi taro a Kuwait, inda suka kimanta yadda ake rage danyen man fetur da ake hakowa.

Sassan biyu sun kuma nuna cewa, za su tsai da kuduri kan ko za a tsawaita lokacin aiwatar da yarjejeniyar rage yawan danyen man fetur da ake hakowa zuwa karin watanni 6 ko a'a, bisa halin da duniya take ciki.(Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China