in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Carrie Lam Cheng Yuet-ngor ta lashe zaben gwamnan yankin musamman na Hongkong
2017-03-26 15:23:18 cri
Yau Lahadi, aka sanar da sakamakon zaben gwamnan yankin musamman na Hongkong karo na biyar, inda Carrie Lam Cheng Yuet-ngor ta lashe zaben inda ta samu kuri'u 777.

Sa'an nan, gwamnan yankin musamman na Hongkong na yanzu Leung Chun Ying ya sanar da wannan sakamako ga jama'a.

Bugu da kari, Mr. Leung ya ce, yana taya Carrie Lam Cheng Yuet-ngor murnar lashe zaben, zai kuma gabatar da wannan sakamako ga gwamnatin tsakiya a hukumance a yau Lahadi. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China