in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da bikin shimfida layin dogo tsakanin Lagos da Ibadan
2017-03-10 17:27:34 cri
A Ran 7 ga watan nan ne, aka yi bikin kaddamar da shimfida layin dogo tsakanin Lagos da Ibadan na Nijeriya, inda bikin ya samun halartar mataimakin shugaban kasar Nigeria Yemi Osinbajo da karamin jakadan kasar Sin dake Lagos Mista Chao Xiaoliang da Gwamnan jihar Lagos Akinwumi Ambode da sauran manyan jami'an gwamnati.

Wakiliyarmu Amina dake Nigeria ta halarci wannan biki ga kuma rahoton da ta hada mana.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China