in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Darajar Naira ta fara farfadowa
2017-02-24 19:47:06 cri
Yanzu haka darajar kudin Najeriya wato Naira ta fara farfadowa a kan yadda ake musayar da dalar Amurka a kasuwar bayan fage, inda rahotanni ke cewa, a ranar Talatar da ta gabata ana sayar da dala Amurka kan Naira 510, sai dai kuma a ranar Laraba Naira ta farfado, inda ake musayar dalar Amurka kan Naira 505 kana ta sake sauka zuwa Naira 470 a lokacin da ake rufe kasuwar a jiya Alhamis, yayin da mutane da dama suka garzaya kasuwar domin su sayar da kudadensu na ketare.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China