in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Asusun IMF zai tallafawa Benin da kudaden bunkasa tattalin arzikin kasar
2017-02-23 20:31:10 cri
Jami'in kula da harkokin tattalin arziki na asusun ba da lamuni na duniya(IMF) Norbert Toe ya bayyana cewa, asusun zai agazawa kasar Benin da dala miliyan 150, cikin shekaru uku, a wani mataki na bunkasa ci gaban kasar.

Jami'in ya ce shirin zai kuma cike gibin tattalin arziki da kasar take fuskanta, da mayar da hankali wajen bullo da manufofin bunkasuwa masu dorewa da kuma inganta yanayin harkokin kasuwanci.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China