in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ra'ayin jama'a game da taruka biyu na Sin na shekarar 2017
2017-02-16 20:03:50 cri
A watan Maris na shekarar 2017, za a kaddamar da taro karo na biyar na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na 12, da taro karo na biyar na majalisar bada shawarwari kan harkokin siyasa na kasar Sin na 12 a birnin Beijing. A kokarin ilmantar da masu sauraronmu gami da jin ra'ayoyinku game da wadannan taruka biyu, gidan rediyon kasar Sin CRI na gabatar da bincike kan wadannan manyan taruka biyu na Sin. Muna fatan masu sauraro za ku ba mu ra'ayoyinku game da wannan bincike a wannan shafin internet wato https://zh.surveymonkey.com/r/QSMVZ2G
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China