in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Al'ummar kasar Sin na murnar shigowar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya
2017-02-12 12:31:06 cri
A halin yanzu, al'ummar kasar Sin sun yi shagulgula kala-kala domin murnar shigowar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya, wato shekara ta zakara. Ma'aikatan sashin Hausa na rediyon kasar Sin Murtala gami da Saminu Alhassan sun tattauna kan wasu al'adun gargajiya na kasar Sin yayin da Sinawa ke murnar shigowar sabuwar shekara.

Ga cikakkiyar hirarsu.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China