in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Ba zan manta da zaman rayuwata a Najeriya ba' in ji Murtala Zhang
2017-02-03 14:08:10 cri
Murtala Zhang, tsohon wakilin sashin Hausa na rediyon kasar Sin ne, wanda ya yi shekaru kusan hudu yana aikin jarida a tarayyar Najeriya. Kwanan baya, ya kammala aikinsa kuma ya dawo birnin Beijing daga Abuja, inda ya tattauna tare da Saminu Alhassan dangane da yadda zaman rayuwa gami aikinsa ya kasance a Najeriya.

Ga cikakkiyar hirarsu.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China