in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin rufe kogi na aikin tashar ruwa ta Zungeru a Nigeria
2016-12-17 10:57:49 cri

Ranar 15 ga wata, an yi bikin rufe kogi na aikin tashar ruwa mai samar da wutar lantarki ta Zungeru a jihar Niger na kasar Nigeria. Wakiliyarmu Amina ta halarci wannan biki ga cikakkiyar rahoton da ta hada mana.

A wannan rana da tsakar rana misali karfe 12 da mintoci 20, babban direkta mai kula da wannan aiki Mista Wu Guisheng ya ba da umurnin rufe kogin Kaduna, sai daga wannan lokaci kogin ya canja hanyarta ta kuma za ta fara ba da gudunmawa wajen samar da wutar lantarki, a gun bikin na yi hira da wakilin gwamnan jihar Niger Mista Abdulmalik Dagaci Usman Cheche, ga cikakkiyar hirarmu.

Amina, wakiliyar sashin Hausa na CRI, daga jihar Niger, Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China