in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Benin: Kungiyoyin kwadago sun yi allawadi da sayar da kamfanonin gwamnati guda hudu
2016-12-07 10:26:34 cri
Sakatarorin kungiyoyin kwadago biyar da tarayyar kungiyoyin kwadago bisa ga guda bakwai da kasar Benin take da su sun yi allawadai a ranar Talata a birnin Cotonou, a yayin wani taron gangami, matakin gwamnatin Benin na sayar da kamfanonin kasar guda hudu dake karkashin ma'aikatar noma, kiwo da kamun kifi. A cewar hukumomin Benin, ayyukan wadannan kamfanoni hudu mallakar gwamnati ba su taka rawar a zo a gani ba sabanin sasshen darektocin ma'aikatu na jihohi, da cibiyoyin bunkasa noma da hukumomin yankunan kasar na bunkasa noma da aka kafa. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China