in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da taron dandadalin tattaunawa tsakanin karamin ofishin jakadancin Sin da Najeriya
2016-11-26 13:19:52 cri


Ranar 25 ga wata ne aka gudanar da taron dandadalin tattaunawa tsakanin karamin ofishin jakadancin Sin da Najeriya a birnin Abuja, wanda ya samu halartar wasu manyan jami'ai ciki hadda jakadan Sin dake Nigeria Mista Zhou Pingjian, da karamin jakada mai kula da harkokin kasashen waje Rabi'u Dagaril, da mataimakin direktan hukumar 'yan sandan Najeriya Gambo Lawal, da shugaban hukuma mai kula da harkokin kasuwanci na jihar Jigawa Aminu Yalleman, da sauran wakilan kamfanonin kasar Sin kimanin 100. Abokiyar aikinmu Amina Xu ta halarci dandalin, ga rahoton da ta hada mana.

Jami'an Sin da Nigeria sun tattauna kan wasu batutuwa dangane da ayyukan da kuma matakan da gwamnatocin kasashen biyu za su gudana wajen taimakawa jama'ar kasashen biyu da kuma yadda kasashen biyu za su kara cudanya da zurfafa zumunci tsakaninsu. Ni na halarci wannan dandali kuma na zanta da Rabi'u Dagaril, ga cikakiyyar hirarmu:

Amina, wakiliyar sashin Hausa na CRI, daga Abuja, Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China