in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan kasar Sin a Najeriya ya gana da gwamnan jihar Jigawa
2016-11-14 07:50:28 cri

Kwanan baya, jakadan Sin dake Nigeria Mista Zhou Pingjian, kwamishina mai kula da harkokin kasuwanci Mista Zhao Linxiang da dai sauran wakilan ofishin jakadancin kasar Sin sun kai ziyara a jihar Jigawa, inda sun gana da gwamnan Jigawa Badaru Abubakar, gwamnan Jigawa ya taba kai ziyara sau da dama a kasar Sin don neman hadin gwiwa tsakanin jiharsa da kasar Sin. Wakiliyarmu Amina ta yi rakiya ga jakada, kuma ta zanta da gwamna, ga rahoton da ta hada mana.

Gwamnan Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya kai ziyara a kasar Sin sau da dama da zummar yin amfani da fifikon da jihar ke da shi don jawo hankalin masu zuba jari daga kasar Sin musamman ma a fannin noma, na zanta da gwamnan ga cikakkiyar hirarmu.

Amina, wakiliyar sashin Hausa na CRI, daga Jigawa, Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China